NEWSLabaran YauPolitics

Banda Shirin Tsayawa Takara 2023 – Osinbajo

Banda Shirin Tsayawa Takara 2023- Osinbajo

Mataimakin shugaban kasar Nigeria Prof Yemi Obasanjo Ya Musanta Cece kuce da akeyi na batun tsayawanshi takaran shugabancin kasar nigeria.

Mr Osinbajo ya jaddadada goyon bayanshi ga maigidanshi Bola tinubu yakuma tabbarda cewa bai isa hada kwauri da maigidannashi ba.

Sanarwan yazo ne bayan tarin kungiyoyi da sukata fitowa daga ko wani sassa na kasannan don nuna goyon bayansu gashi Osibanjo na tsayawa takaran shugabancin kasar.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Ko me zakuce game da wannan sanarwa na bazata.?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button