Labaran YauNEWS

Anyi Amfani Da Yen Ta’adda An Bugani Da Qasa – Bashir Ahmad

Anyi Amfani Da Yen Ta’adda An Bugani Da Qasa – Bashir Ahmad

Mai taimakawa shugaban kasa kan harkokin kafafen yada labarai na zamani, Bashir Ahmed ya sha kasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC wanda aka yi a Kano ranar Juma’a.

Bisa ga sakamakon zaben da aka bayyana bayan da wakilai suka kada kuri’a Bashir ya samu kuri’u 11 ne kacal, inda Mahmud Gaya, wanda yake kan wannan kujera, ya samu kuri’u 109.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Ahmed ya rubuta a shafin sa ta Facebook cewa ” Ba zan iya cigaba da zama a wannan wuri na zabe ba saboda amfani da yan daba da ake yi wajen muzguna wa wakilai.

Daga nan sai ya ta shi ya fita abinsa yana ta babatu da zargin murdiya da ka yi masa kamar yadda ya bayyana.

Yace wajen yin zaben Ba’a shirya adalci enda yace anhana magoya bayanshi shiga wajen yin zaben kwata-kwata.

Yace samm bazai Lamunci wannan zabeba saboda rashin nagartan tsarin da akayi zaben.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button