Labaran Yau

Najeriya Ta Debo Yan Najeriya 2,371 Wanda Rikicin Sudan Ta Riskesu

Najeriya ta debo yan Najeriya 2,371 wanda rikicin Sudan ta riskesu

Gwamnatin tarayya ta fitar da yan Najeriya 2,731 daga rikicin hargitsi na kasar Sudan ta tadda dasu.

Onimode Bandele, Darakta na muhimmin aiki a hukumar NEMA, ya bada kiyasin yawan mutanen da aka fitar a Abuja ranan Asabar, bayan mutum 125 da aka dawo dasu suka sauka ta filin jirgin Nnamdi Azikwe.

Hukumar labarai ta kasa ta bada rahoton cewa jirgin da ta kwaso yan Najeriya a sudan wanda ta iso na sha biyar ne a ka dawo dasu kasar.

An dauko su daga Sudan.

Bandele wanda ya marabce su bayan isowar su, ya wakilci gwamnatin tarayya, yace babu wasu yan Najeriya mata da yara wanda suke cikin kasar Sudan.

Yace Ana shirye shiryen dauko sauran yan Najeriya da suke kasar Sudan wanda mafi yawa maza ne. Bayanin sa ta nuni da akwai wasu masu dawowa wanda zasu sauka a filin ranan Asabar.

Wanda suka wakilci ministirin jin kai da na cudanya na kasa da kasa, da Hukumar NEMA, da saurqn hukumomi Suna jiran isowar su.

Daily Nigeria ta rawaito

Mahmood Yakubu yayi aiki a karkashina kamin ya zama shugaban Hukumar zabe

Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar LP a zaben da ta gabata Peter Obi, yace Mahmud Yakubu chairman na Hukumar zabe ta kasa INEC, yayi aiki a karkashin sa.

Ya fadi haka ranar jumma’a a jihar Anambra, a wajen bikin wallafa littafin sa Peter Obi: Murya dayawa, Alkibla daya (Peter Obi “Many voices, One Perspective”).

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button