Labaran Yau

An Damke Wasu Zarata Biyu Dasuka Saci Power Cable Dan Su Sayawa Budurwansu Kayan Kirismeti

Yau neh daya daga cikin jami’in mu na labaranyau ya samu labarin cewa masu tsaron gargajiya sun ci nasarar damke wasu zarata biyu da suka saci power cable don su birge budurwansu.

Wasu kattin gayu guda biyu dasuka saci power cable domin sayawa budurwayensu kayan kirismeti a jahar Kogi.

Wasu yan vigilante sunci nasarar damke barayin Power Cable a Okpachala, Idah LGA wanda ake kokarin hada wutan kauyen dashi.

Da akayi hira da daya daga cikin barayin shine yake cewa sunyi hakane saboda sunaso su sayawa budurwansu kayan da zasuyi ado dashi a bikin kirismeti.

Ga hotuna daga bisani

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button