Labaran YauNEWS

Zazzaky- Jami’an Tsaro Sun Bukaci Matata Da Ta Cire Kayanta

Zazzaky- Jami’an Tsaro Sun Bukaci Matata Da Ta Cire Kayanta

 

Shugaban Kungiyar Shi’a Ta Nigeria Sheikh Ibrahim Elzazzaky Yayi Zargin Sojojin Da Suka Bude Wuta Wa Mabiyanshi Sun Bukaci Matarsa Da Ta Cire Kayanta.

Ya bayyana  hakanne a  wata hira ta musamman da ya yi da yen jaridu.

Fiye da shekara shida ke nan tun bayan rikici tsakanin mabiya Sheikh Ibrahim Zakzaky da sojojin Najeriya, bisa zargin da sojoji suka yi na cewa mabiyansa sun tare musu hanya a Zaria.

Ko miye dalilin jagoran na shi’a fitowa da wannan batu yanzu?

 

 

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button