Labaran Yau

Nine Angon Da Yafi Kowa Farin Jini A Arewa, Ina Tausayinku Gwagware – Wani Ango Ya Miqa Sakon Jajensa Ma Gwabraye

Duk Inda Naje Martabani Akeyi Gaskia Ina Tausayinku Gwagware – Wani Ango Ya Miqa Sakon Jajensa Ma Gwabraye

Ana wata ga wata wani ango ya bayyanar wa jammaa sabuwar matsayinsa acikin al umma. Sabon angon dai ya yaba da karramawar da ake bashi haryasa yafito shafin yada zumunta na fezbuk yake bayyanar wa jammaa.

Sabon Angon meh suna Adamu yace lallai ya tabbatar shine angon dake da farin jini a duk fadin arewa saboda karramawa da alfarma da jammaa ke gwada masa. Daga bisani ya bayyana jajensa ga marasa aure.

Kalli Meh Yace Dan Qasa Kadan 👇

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button