Labaran Yau

Photo News: Shettima Ya Daura Wa Sabon Inspeto Janar Na Yan Sanda Igiya

Photo News: Shettima Ya Daura Wa Sabon Inspeto Janar Na Yan Sanda Igiya

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ranar Talata ya sanya wa mai rikon kwaryar inspeto janar na yan sanda, Kayode Egbetokun a Fadar gwamnati bayan zaben shi da shugaban kasa Bola Tinubu yayi ranar litinin.

Bikin kaddamarwan ya faru karfe daya da rana, wanda suka halarci bikin sun hada da, Mai bada shawara kan tsaro na kasa Nuhu Ribadu, ciyaman na gwamnoni Hope Uzodinma, Shugaban Ma’aikatan Shugaban kasa Femi Gbajabiamila, sakaraten Gwamnatin Tarayya George Akume da tsohon inspeto janar na yan sanda Usman Alkali.

Ga hotunan daga bisani ⇓

DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD ZIP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button