Labaran Yau

DA DUMI-DUMI: Bana Iya Bacci Bana Iya Cin Abinci – Shugaba Tinubu

Shugaba Tunibu Yace Sam Bai Samun Bacci, Bashi Iya Cin Abinci Saboda Halin Da ‘Yan Najeriya Ke Ciki

Tunibu Yayiwa ‘Yan Najeriya Albishir Da Cewa: Nan Gaba Komai Zai Sakko Abinci Zai Yi Arha Kashi-Kashi, Kuma Talaka Zai Yi Walwala.

Sannan ya kara da cewa “Talakawa Zasu More“.

Lallai abinda yake faruwa na shirin Zanga zangar da matasa sukeyi ya saka gwamnati zaune tsaye ganin ba’asan meh ita zanga zanga zata haifar ba.

Kwanaki uku da suka gabata Shugaban kasa yasaka hanu kan Minimum wage wanda akayi alkawarin za”a biya ma’aikata  naira dubu 70,000.

Kuma ya kara fitar da asalin manufofinsa guda 8 ga yan Nigeria.

Allah yasa hakan yatabbata Badan Halimmuba.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button