Jaridar Legit ta kuma ruwaito cewa, hukumar ‘yan sanda ta tabbatar da cewa sabuwar matar da tayi aure da mijinta a jihar Neja ta tura shi zuwa kabarinsa.
Rahotanni sun ce sabuwar amaryar ‘yar shekara 20, Aisha Aliyu, ta kashe mijinta ne da tsakar dare saboda wata ‘yar rashin fahimta kafin wayewar gari.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Neja, DSP Wasiu Abiodun, ya tabbatar da faruwar lamarin ta wata sanarwa.
Hukumar ‘yan sanda sun mai da martani ga mata masu kashe mazajensu, snuce abun ya wuce gona da iri. Bayani yazo musu da cewa abin yawuce hankali ya dauka ana zanrgin ko wata cuta ne dake damin ‘yan mata.
Karin Bayani na nan tafe……