FootballLabaran YauNEWS

Arsenal Na Zawarcin Dan Kwallon Man United

 

Rahotanni daga Ingila sun bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta Arsenal na son maye gurbin tsohon tauraronta Aubameyang da fitaccen dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Marcus Rashford. jaridu da ke Ingila sun ruwato cewar, Arsenal na shirin tunkarar dan wasan na Manchester United Marcus Rashford domin ganin yiwuwar kulla cinikin, kuma ana ganin yiwuwar cinikin nasu.

Yunkurin na Arsenal na zuwa ne a daidai lokacin da ake hasashen cewa akwai karin ‘yan wasan gaba da kungiyar ka iya rasawa a karashen kakar wasa ta bana, wadanda suka hada da Aledandre Lacazette da Eddie Nketiah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button