Advertisements

Labaran YauNEWS

Yan Bindiga Sunyi Ta’asa Sun Afka Wani Kauye A Kaduna

Advertisements

Labari beyi dadin jiba yayinda Yan Bindiga suka tada hankali wasu mutane dake garin Kaduna.

A daren yau goma ga watan ogusta shekarar dubu biyu da ashirin da biyu, mun samu labarin ‘yan bindiga sun shiga garin yakawada wanda keh kamar Hukumar Giwa a jihar kaduna. Inda suke ta harbe harbe.

Ma jiyarmu sun tabbatar da cewa ‘yan bindiga sun zagaye gidan sarkin yakawada. Anyi ta harbi Kuma babu masu bada tsaro koh daya a yankin bayan kuka da mutanen gari suka kai ga jami’an tsaro.

Ma jiyanmu sun tabbatar mana da cewa mutanen gari su suka fita don yin artabu da wannan ‘yan bindiga Dadi wanda suka kai hari cikin dare.

Advertisements

Ku kasan ce tare damu da jin cikakkaren labaran.

Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button