Kai Tsaye: Kalli Yadda Wasar Najeriya Da Ghana Ke Gudana

Kalli Yadda Wasar Najeriya Da Ghana Ke Gudana

Ranar wanka baa boye chibi, yanzu haka wasan kwallon kafa mai zafi ne yake gudana tsakanin Najeriya da Ghana.

Karfe Shida 6:00Pm na yamma agogon Najeriya da Nijar aka fara gwabzawa tsakanin manyan qasashen Africa guda biyu wato Najeriya da Ghana.

Yanzu haka kowani bangare suna da kwallo daya da suka antaya ragar junansu.

Shan kwallo na farko T. Partey daga Ghana

Shan kwallo na biyu W. Troost-Ekong Daga Nijeriya

Domin sammun labarun kwallo – Danna Nan

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button