Labaran YauNEWSPolitics

Jam’iyyar APC Tayi Asaran Yen Majalisu Takwas A Jihar Kebbi

Jam’iyyar APC Tayi Asaran Yen Majalisu Takwas A Jihar Kebbi

Jam’iyyar PDP a jihar Kebbi ta samu sabbin Yen majalisa takwas daga jam’iyyar APC mai mulki a Jihar.

Sabbin yen majalisar dai sun hada da yen majalisar tarayya biyar da kuma yen majalisar jiha uku.

DOWNLOAD ZIP/MP3

‘Yan Majalisar APC Takwas Sun Sauya Sheka Zuwa PDP A Jihar Kebbi

Jam’iyyar PDP a jihar Kebbi ta samu sabbin ‘yan majalisa takwas daga jam’iyyar APC mai mulki a Jihar.

Sabbin ‘yan majalisar dai sun hada da ‘yan majalisar tarayya biyar da kuma ‘yan majalisar jiha uku.

An yi zargin cewa tsarin da jam’iyyar APC ta bi wajen gudanar da zabukan cikin gida a jihar ne ya sa ‘yan jam’iyyar suka fice daga jam’iyyar inda da yawa daga cikin ‘ya’yan jam’iyyar suka yi zargin cewa an yi watsi da su.

Sanata mai wakiltar mazabar Kebbi ta tsakiya, Adamu Aliero da Sanatan Kebbi ta Arewa, Yahaya Abdullahi ciki har da dan majalisar wakilai da ya sauya sheka daga APC zuwa PDP.

Kazalika mambobin mazabar Aliero/Jega/Gwandu da Dandi/Arewa a tarayya, Muhammad Jega da Abdullahi Zumbo, sun fice daga APC zuwa PDP.

Domin Samun Labarai Masu Nasaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button