Labaran YauNEWS

Yadda Zaki Ko Zaka Saurari Wayar Mijinki Ko Matarka Cikin Sauki

Yadda Zaki Ko Zaka Saurari Wayar Mijinki Ko Matarka Cikin Sauki

Tabbas abun da ya shafi kira da chatting ga maaurata, abune me muhummanci da ya kamata su fahimta a tsakanin su tun kafi lokaci yayi nisa.

Idan Ka kasance me yawan kire kire ko kin kasan ce me matukar son zance da kawaye ko ‘yan uwa a waya, tabbas hakki ne akan kowannenku ya tsarkake zuciya da manufa wurin bayyana duk abun da yashafi wannan fanni wa miji ko wa matar sa.

Yadda Zaki Ko Zaka Saurari Wayar Mijinki Ko Matarka Cikin Sauki
Yadda Zaki Ko Zaka Saurari Wayar Mijinki Ko Matarka Cikin Sauki

Domin ba abune me karamin zafi ba ka/ki kasance cikin yanayi na yawan waya ko chatting ga aboki ko abokiyar zaman ka.

See Also:- Yadda Zaka Saurari Wayar Budurwarka Keyi Da Wani Saurayi

Zaki ko zaka iya samun me juriya da tsananin hakuri amma duk bashi zai hana targada kykkyawan zama a tsakanin ku ba, musamman akace abune me yawan faruwa.

Don samun hujja da kuma kiyaye zargi, abune me kyau ka/ki tabbatar da abu a tsaftace kafin daukan ko wani irin mataki, innma me zaki ko dachi, shiyasa wakilin mu a Labaranyau ya dau nauyin samar muku da hanyar fahimtar kowani tsari da daya daga cikin ku ya ke kai wurin sauraron wayar juna.

Amma kan ki/ka dau wannan mataki, ki/ka sani cewa zargi na iya tunzura zuciya tare da siffanta mata karya wurin nuni da abun da zuciya ke zargi da kuma kwakwalwa ke tunani, kayi nazari da kuma tsaftace manufa kafin daukar wannan mataki.

Wannan shine daki daki na yanda mutum zai yi amfani da wayar sa domin sauraron wayar da miji/matarsa ke yawan yi ba.

Yadda Zaki Ko Zaka Saurari Wayar Mijinki Ko Matarka Cikin Sauki

Yadda Za ka/ki saurari wayar yarinyar ki/ka keyi da wani Cikin sauki:

Another Method

Listen All Calls Of Your Girlfriend phone video below:

DOWNLOAD ZIP/MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button