
Manchester City Sun Yarda Da Sayan Dan Wasa Doku jeremy akan kudi £55.5m Daga Rennes
Doku jeremy, yana hanyar tafiya Man City akan yarjejeniya na kudi £55.5m. Man city suna neman dan wasan da zai cike gurbin Riyad Mahrez ne wadda suka sayar dashi wa Al-hilal na Saudi Arabia.

Ranan talata neh dan wasan ya dauki hanyar shi zuwa Man city domin yin binciken lapia.

Doku Jeremy zai zama dan wasa na uku wadda kocin Man city “Pep Guardiola” ya saya bayan “Matoe Kavaci” da “Josko Gvardiol” bayan bude transfer window.