Labaran Yau

Matemakin Dan Takaran Shugaban Kasa Kayayye A Zaben 2023 Yaki Haduwa Da Wole Soyinka Don Yin..

Datti Baba-Ahmad yaki amincewa da gayyatar muhawara da Wole Soyinka

Mataimakin dan Takarar shugaban kasa na jam’iyar Labour Party(LP), a zaben shugaban kasa da ta gabata, Datti Baba- Ahmad, yaqi amincewa farfesa Wale Soyinka wanda ya nema suyi mahawara.

Wole Soyinka ya nemi yin muhawara da dan takara Baba-Ahmad a gaban mutane, bayan zargin harin da mabiya dan takarar Labour party sukayi masa.

DOWNLOAD MP3

A jawabin da jagoran shafukan sada zumunta na Obi-Datti, Diran Onifade, ya bayyana cewa Datti Baba-Ahmad ya ki amnicewa da muhawarar saboda wasu dalilai wanda ya shafi siyasa da Kuma Al’ada.

A bayanin da yayi, “ kamar koh wani dan Najeriya, munji mamakin tsoma baki da farfesa yayi a kurarren lokaci akan zaben da akayi wanda baiyi ba a 2023. Yana Ina ne Duk Wannan lokacin?

“Ya kasance daya daga cikin mutane da ake girmamawa a kasa, shi farfesa ya na bayyana rashin gaskiya da adalci. Muna bayyana cewa Datti bare amince da muhawara da Soyinka ba, amincewan rashin hankali ne saboda dalilai na Al’ada da siyasa.

DOWNLOAD ZIP

“A al’adance, rashin tarbiya ne saboda shekarunsu ya banbanta, datti bare iya muhawara dashi ba bayan yanada shekaru 88 a duniya fiye da datti. Kuma shi mutum ne meh kima a idon duniya wanda bara’aso a zubda mutuncin shi bainar jama’a ba.

“A siyasance Kuma bai kamata ayi muhawara dashi ba saboda baya takara a wata jam’iyar”

Onifade, yace Farfesa Soyinka ya bayyana dan takarar sa wanda yaki bayyana a lokacin muhawaran takara Kamin Zabe da dan takarar LP.

Kuma a halin da ake ciki beh taba yin kokari wajen shawo kan dan takarar sa dan yazo ayi muhawara dashi tun Kamin zabe zuwa yanzu ba. Bayan Datti ya nuna cewa yana daidai da duk wani dan takara. A Cewarsa….

Dailynigeria ne ta rawaito.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button