Labaran YauEntertainmentNEWS

Ya Kuke Ganin Karawar Wasan Yau, Nigeria Da Ghana

Ya Kuke Ganin Karawar Wasan Yau, Nigeria Da Ghana

A Yau ne zaa kara wasan zakarun da zasu wakilci afrika a buga kofin duniya.  Wanda za’ayi  tsakanin Najeriya Da Ghana.

Kasashen Biyu Sunhadu A Karon Farko a Accra Babban Birnin Ghana Yenda akatashi kunnen doki ba tare da an zura kwallo ba.

Yau Nigeria zata karbi bakoncin ghana a babban stadium din kasar da ke jihar Lagos

Ko ya kuke ganin zata kaya..?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button