
Shekarun Jaruman Kannywood Da Kuma Inda Aka Haifesu
Kannywood na daya daga cikin masana’antar wasan kwaikwayo mafi inganci a duniya yanzu haka. Akwai jarumai da dama wanda suka taka rawar gani sosai kuma sukayi suna a kasashen duniya.
Jaruman Kannywood sunyi ficene wajen iya kalamar soyayya, barkwanci, wa’azi, rawar hausa da kuma wayar da kan jammaa.
Idan har akwai wani jaruminka da kakeso kasan shekarun haihuwarsa da kuma inda aka haifeshi to ka kalli wannan bidiyon.