
Wato kowa da irin jarabawan da Allah keh masa, jarumar kannywood mai suna Hadiza Gabon tafito shaffin zumunta na Twitter ta bayyana matsalanda ke damunta a rayuwa.
Jami’inmu na Labaranyau Blog yaci karo da wani posting da yar wasan kannywood tayi akan matsalan da take fama dashi.
Fitacciyar fuska a masana’antar kanyywood Hadiza Gabon ta ce Allah ya mallaka mata komi matsalarta daya ita ce, ba ta da mijin Aure.
Ta bayyana haka ne a shafinta Na twitter
A makon dayagabata neh Hadiza Gabon tayi hira da shahararren dan fim kuma mawaki Adam A Zango wanda har ya fada wasu abubuwanda beh taba gayama kowaba.
Ga bidiyon