Kungiyar Kwallon Kafa Ta Blackburn Rovers’s Ta Bude Filin Wasan Ta Wa Musulmai Don Gudanar Da Sallah
A Jiya Ne Kungiyar Kwallon Kafa Ta Blackburn Rovers’s Ta Bude Filin Wasan Ta Wa Musulmai Don Gudanar Da Sallah
Hakan yazo da mamaki ganin yenda Kungiyar ta Blackburn ta budewa musulmi Filin wasanta don gudanar da sallan idi, hakan na nuni da yenda musulunci ke qara karbuwa har wajen wadanda basu yarda da addini ba.
Hakan yazo muhimmin labari a duniya ganin abun yazowa musulman duniya a matsayin bazata..
Allah shi kara daukaka musulunci da musulmai.