Ali Nuhu, Rahama Sadau Da Sauran Jarumai Na Shirin Fitowa A Netflix Hausa Movie
A yanzu haka manyan jiga jigan Kannywood na shirin wanzar da wata gagarumin hausa movie wanda babban kamfanin fina finai ta Netflix ta dauki nauyi.
A Najeriya anfi sannin Arewancin kasar da shirya fina finai ta Kannywood, yanzu haka masana’antar Hausan na Shirin kafa babban tarihi a film industry wadda baa taba yiba a tarihi.
Yanzu haka film dinda Netflix zata wallafa dukka producers din film din daga arewancin Najeriya suke.
Sunan film din “The Plan” wadda sananniyar yar fim Rahama Sadau ta fito a matsayin babbar Jaruma Kuma producer. Ta samu hadin Kan yen Nollywood sosai
An nuna al’adun hausawa sosai a cikin film din Haka zalika yare biyu akayi amfani dasu Hausa da turanci.