
Sabon episode na Izzar So Takun Farko ya rikirkita yanar gizo yanda masu kallo keh Allah wadai da irin halinda Honorable yake nunawa a fili.
Yakubu Muhammad yayi yunkurin amfani da karfin daukakansa wajen mallake abinda zuciyarsa ke bida amma saidai abin yaci tura yanda bukatunsa beh biyaba.
Izzar So Takun Farko Season 3 Episode 8 yazo da matukan rudani dayawa ganin yanda wasu keshan wahala mugayen kuma suna cikin jin dadi.
Abinda ya birgeni a wannan episode din shine yanda Lawan Ahmad yake rike girmansa baya gwada isa ko wani abu dukda amfi sonshi akan Yakubu Muhammad.
Ga Izzar So Takun Farko Season 3 Episode 8
Takaitacen Bayani Gameda Izzar So
Izzar So (Hausa: The Struggle) shiri ne na fina-finan Hausa na Najeriya wanda Bakori TV ya kirkira kuma Lawan Ahmad ne ya bada umarni.
Tauraro akwai Lawan Ahmad, Ali Nuhu, Aisha Najamu, Minal Ahmad, da Ali Dawayya a matsayin babban jarumi.
Jerin yana bibiyar rayuwar mutane daban-daban waɗanda ke fuskantar kalubale daban-daban da gwagwarmaya a rayuwarsu ta sirri da ta sana’a.
Ana ɗaukarsa a matsayin jerin fina-finan Hausa da aka fi kallo a halin yanzu, tare da kallon sama da miliyan 1.9 a YouTube.
Haka kuma ta samu lambobin yabo da dama a bukukuwan fina-finai na gida da waje.