
Babban Kamfanin fina finai ta Hausa meh suna Bakori TV ta saki sabuwar episode na Izzar So Takun Farko Season 3 Episode 7 yau Lahadi 26 ga watan January.
Episode 7 Season 2 Izzar So sabon episode neh daya jawo cheche kuce sosai a padin arewa yanzu haka kuma munsamar muku dashi cikin kyauta sauqi anan Labaranyau don jin dadin ku.
A cikin Episode 7 neh Jibrin ya dage wajen fahimtar da Karima irin kaunarda yakemata.
Karima kuma tage gwadawa Jibrin cewa ita tanada wanda take kauna Umar Hashim wanda shine ta amincewa soyayyarsa.
Izzar So Takun Farko Season 3 Episode 7 Download ⇓
Takaiceccen Tarihi Akan Izzar So ⇓
Izzar So (English: The Struggle) shiri ne na fina-finan Hausa a Najeriya wanda Bakori TV ya kirkira kuma Lawan Ahmad ne ya bada umarni.
Tauraro akwai Lawan Ahmad, Ali Nuhu, Aisha Najamu, Minal Ahmad, da Ali Dawayya a matsayin babban jarumi.
Shirin yana bibiyar rayuwar mutane daban-daban waɗanda ke fuskantar kalubale daban-daban da gwagwarmaya a rayuwarsu ta sirri da ta sana’a.
Ana ɗaukarsa a matsayin jerin fina-finan Hausa da aka fi kallo a halin yanzu, tare da samun masu kallo sama da miliyan 1.9 a YouTube.
Haka kuma ta samu lambobin yabo da dama a bukukuwan fina-finai na gida da waje.