Labaran YauHausa SeriesNEWS

Yadda zaka dawo da layinka na RCCG Airtel cikin sauqi

Shin kana neman tsarinda zaka more soyayya ba tare da kashe kudi meh yawa ba? Kanaso ka kasance cikin waya da budurwanka a koda yaushe kuma ka rasa ya zakayi? Mai da layinka RCCG domin samun garabasan kira.

Domin Maida Layinka RCCG Danna Nan ⇒ Maida Layinka RCCG

Menene tsarin RCCG Na Airtel

DOWNLOAD ZIP/MP3

Tsarin RCCG wani tsarine da layin Airtel suke dashi wanda zai baka daman kayi ƙira harna tsawon minti arbain 40min koh 45min wasu kuma suna iya yin minti talatin da biyar 35, sannan zaka iya ƙiran ko wanne layi da wannan number bawai kawai layin Airtel zaka ƙiraba zaka iya kiran MTN, GLO, da kuma 9mobile duk da wannan layin naka na RCCG kuma naira ɗari ɗaya ne kacal zatama wannan ƙira

Yadda zaka dawo da layin naka na RCCG

Da farko ka dannan *141*341*2# idan ka dannan saikaga ya nunama cewa baka da ƙudi a wayan naka to saika sa katin naira ɗari biyu 200naira saika sake dannawa wannan code din shikenan zasu cema “Your micro bundle have been successfully activated” to shikenan ka gama yayikenan

Daganan saikaje kaci gaba da mare kiranka da kakeyi akan tsarin naka na RCCG plan

Cigaba da shigowa shafin labaran yau don samun sabbin labaru masu amfanarwa.

Karanta sabbin labarai a nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button