Harin Jirgin Qasa- Daya Daga Cikin Wanda Akayi Garkuwa Dasu
Shugaban Bankin Manoma Ya Samu Yancin Dawowa Ga Iyalanshi.
Bayan shafe kwanaki tara a hannun ‘yan bindiga, Manajan Daraktan Bankin Noma (BoA), Alwan Ali-Hassan, ya samu ‘yan cin sake haduwa da iyalansa.