Labaran Yau

Emeifele Yana Hanunmu Yanzu Cewar SSS

Emeifele yana Hanu Yanzu Cewar SSS

Ofishin tsaro ta Jiha SSS, ranan asabar sun kama gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele bayan sun karyata da farko.

Daily Nigeria ta bada rahoton cewa awanni bayan dakatar da Emefiele ya bayyana. Rahoton kama shi ya bazu a shafin Sada zumunta.

Amma Mai magana da yawun SSS Peter Afunanya ya karyata rahoton.

Bayan haka ranan Asabar, Mista Afunanya ya tabbatar da da cewa an garkame gwamnan CBN.

“Ofishin tsaro ta kasa Tana tabbatar da kame Mista Godwin Emefiele. Gwamnan babban bankin Najeriya CBN yana hanu dan dalilai na bincike.

“Mutane, da yan shafin sadarwa su hadu dan kiyayewa bayanai kan wannan batu.” Cewar Mista Afunanya.

Labaranyau ta bada rahoton cewa ta samu rahoton dakatarwar Emefiele da kama shi a gidan Talabijan na TVC.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button