Labaran Yau

ZAZZAFA!! Hukumar Hisbah Ta Bude Dandali A Shafin Tik Tok

Hukumar Hisba ta Bude dandali a Shafin Tik-tok

Hukumar Hisba ta bude shafi na kanta a Tik-tok inda take wallafa bayanai,  nasihohi, ayyuka da ya kamata mutane sunayi a shafinta.

Tik Tok ta zama kafan sada zumunta da ake yawan samun CeCe kuce akai wadda a kwana kin baya tayi sanadiyan Shiga gidan gyaran halin wata matashiya.

Ta dalilin hakan hukumar Hisba ta Yi amfanin da addanin mutane da suke Shafin, don Kai sako na fadakarwa ga al’ummah.

DOWNLOAD MP3

Handla na Hisba a tik tok shine @kanostatehisbahboard 

Daga bisani hukumar yan sanda sun kama Murja Kunya da laifin amfani da wasu kalaman batanci don musgunawa abokan arkallanta.

DOWNLOAD ZIP

Ita hukumar yan sandan na yunkurin kawo gyarane yanda ta maka ita Murja Kunya a kotu don a karbawa wadanda aka zallunta hakinsu.

Bayan an sako Murja Kunya neh ta saki zazzafan bidiyo take bayani akan abinda yafaru sannan kuma take bada hakuri.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button