KannywoodLabaran Yau

Bidiyon Artabun Murja Kunya Yar Tiktok Hannun Yan Sanda

Hirar Murja Kunya Yar Tik Tok Hannun Yan Sanda Yasa Mutane Musamman Mabiya Jarumar Cecekuce a Kafafen Zumunta.

A yau 29 ga watan janeru dai Murja Ta Shiga Hannun Hukumar Yan Sandan Na Jihar Kano, Inda Ake Zargin Murja Ibrahim Din Da Yin Wasu ababen da beh daceba.

Murja dai an damke tane dab tana kokarin hada shagalin bikin ranar haihuwarta wanda take ikirarin saiyafi na kowa a Kano.

Yanzun haka Dai Hukumar Yan Sandan Jihar Kano Sun Bukaci A Fara Duba Kwakwalwar Murjan Ganin Irin Haukar Ta Takeyi.

Dukda dai kaman bawani kwakwaran laifi ake tugumanta ba amma kuma dai alamu ya gwada jarumar tiktok din tayi rashin dabi’a neh.

Ga bidiyon bayani dalla dalla na abinda yafaru tsakanin Murja da Yan Sanda

Murja Kunya ta saki zazzafan bidiyo bayan an sakota daga hannun Hukumar Yan Sanda

Murja Ibrahim Kunya tayi shuna ne a shafukan sada zumunta musamman shafin nan na Tiktok, an damke jarumar Tiktok din ne a sanadiyar wasu bidiyoyi data saki tana wasu zage-zage hakan ne yasa hukumar majalisar Malamai na Kano suka saka aka damko ta.

Ga bidiyon da tayi bayan an sakota Watch Here

 

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button