Labaran Yau

Tinubu Ya Nada Sababbin Mataimaka Har Guda 20

Tinubu Ya Nada Sababbin Mataimaka Har Guda 20

Sabon tsarin nadin dai shi ne na uku da Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi tun bayan rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayu.

Shugaban kasa Bola Tinubu ya dauki sabbin mataimaka 20, kimanin makonni uku da yin nade-nade na karshe na manyan mukamai, zaku tuna cea LABARANYAU.COM ta bayar da rahoto a satukan da suka gabata.

DOWNLOAD MP3

Sabbin nade naden sun haɗa da na manyan mataimaka na musamman (SSAs), mataimakan sirri (PAs), likitan sirri, da masu daukar hoto.

Daga cikin sabbin wadanda aka nada, kamar yadda jerin sunayen da muka tattaro, akwai wani gogaggen dan jarida, Tunde Rahman, wanda aka nada SSA (Media); Abdulaziz Abdulaziz (SSA Print Media); da Ibrahim Masari (SSA na siyasa).

GA SUNAYEN MATAIMAKAN GABA DAYA KAMAR HAKA:

1. Dr. Adekunle Tinubu – Personal Physician to President Tinubu
2. Tunde Rahman – Senior Special Assistant (Media)
3. Damilotun Aderemi – Senior Special Assistant (Private Secretary)
4. Ibrahim Masari – Senior Special Assistant (Political Matters)
5. Toyin Subair – Senior Special Assistant (Domestic)
6. Abdulaziz Abdulaziz – Senior Special Assistant (Print Media)
7. Demola Oshodi – Senior Special Assistant (Protocol)
8. Tope Ajayi – Senior Special Assistant (Media & Public Affairs)
9. Yetunde Sekoni – Senior Special Assistant
10. Motunrayo Jinadu – Senior Special Assistant
11. Segun Dada – Special Assistant (Social Media)
12. Paul Adekanye – Special Assistant (Logistics)
13. Friday Soton – Special Assistant (Housekeeping)
14. Mrs. Shitta-Bey Akande – Special Assistant (Catering)
15. Nosa Asemota – Special Assistant (Visual Communication), Personal Photographer
16. Kamal Yusuf – Personal Assistant (Special Duties)
17. Wale Fadairo – Personal Assistant (General Duties)
18. Sunday Moses – Personal Assistant (Videography)
19. Taiwo Okanlawon – Personal Assistant (State Photographer)
20. O’tega Ogra – Senior Special Assistant (Digital/New Media)

DOWNLOAD ZIP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button