Labaran YauNEWS

Hon.Hamisu Ya Gabatar Da Manufofinsa Na Fitowa Takara Wa Abokanensa Da Yan Uwa Wanda Suka Sha Yaranta Tare

Hon.Hamisu Ya Gabatar Da Manufofinsa Na Fitowa Takara Wa Abokanensa Na Yaranta

Lallai burin talakawa shine su sami isashen fahimta tsakaninsu da shuwagabanninsu, talakawa sukan so a samu chudanya ta kwakwalwa cikin raha, yanda kowa zai ji dadin fatowa fili ya fadi manufofi da ra’ayoyinsu dangane da neman cin nasara a rayuwa.

Yau litinin neh Hon Hamisu ya samu ziyartan filin kwallon sawu dake federal lowcost cikin garin Bauchi.

Dan Takarar Majalisan ya gabatar da kansa ya kuma yada manufarsa na dalilin fitowa takara karkashin jam’iyar AA (Action Alliance). wannan ziyaran ban girma neh wanda honorable yakai wa abokanansa na tun tale tale wanda suka taso tare.

DOWNLOAD MP3

Ga sauran labari bisa hotuna

Ga Bidiyo Honorable Yana Jawabi A Filin Kwallon Sawu Dake Federal Lowcost

DOWNLOAD ZIP

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button