Labaran Yau

HASBUNALLAH!! Mummunan Hadarin Mota Ya Ritsa Da Jikar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Mummunan hatsarin mota ya ritsa da wata yarinya da ake kyauta zaton jikace ma babban malaminmu Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Yanzu haka labari ya riski jami;’inmu na Labaranyau Blog kan cewa Allah ya yiwa jikan Sheikh Dahiru Bauchi rasuwa Sayyada Aishatu yar Sayyadi Ibrahim.

Allah ya karbi rayuwar daya daga cikin jikokin Maulanmu Sheikh Dahiru Bauchi RA diyace ga Sayyadi Alhaji Ibrahim (Khadimul Faidah)

Sunan sayyadan Aishatu, Allah ya dauki ranta ne sakamakon hatsarin mota daya rutsa dasu a hanyar Kaduna zuwa Abuja yau asabar 18/02/2023.

DOWNLOAD MP3

Muna mika sakon ta’aziyya ga Sheikh Dahiru Bauchi RA, da Khadimul Faidah Sayyadi Alhaji Ibrahim da sauran yan’uwa Musulmai masoya,

Allah ya jikan ta da rahma ya gafarta mata, Allah ya karbi shahadar ta. Amiin Yaa ALLAH.

DOWNLOAD ZIP

Ga Jikan Sheikh Dahiru Data Zama Hafizan Qur’ani A Shekara Uku (3)

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button