Labaran Yau

DA ZAFINTA!! Wata Jinsin Mata-Maza Ta Dirkawa Yaran Uwar Dakinta Guda 3 Ciki

Wato Idan baka mutu ba zakasha labarai iri da kala, yanzu nan majiyarmu na Labaranyau Blog ta samu wani labari mai ban al’ajabi daga shafin fitaccen marubucin nan a social media mai suna Abdul U Tonga a shafinsa inda ya kawo wannan rahoto.

Abdul ya bada labari mai cike da darasin dauka yadda wata da ake tunanin mata mazace tayiwa wasu yan mata ciki su uku. Itace wanda ke jikin hoton nan dan kasa kadan wanda ta yiwa yaran mata 3 da take aikatau a gidansu ciki, sauran guda biyun kuma ta kawar musu da budurci.

Abun ya farune kamar yadda aka turo labarin a garin Fatakwal. Inda wata mata ta dauki hayar wata budurwa domin ta rika mata aikace aikace. A rashin sani ashe ita wannan budurwar mace ce a zahiri amma da azzakari wadanda da Hausa ake kira mata maza a turance kuma Shemale ko Lady Boy.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Sai dai ita wannan Lady boy din ta zo gidan a sa’a, domin dukannin ‘ya’yan gidan da matar da haifa mata ne su guda 5. Wannan yasa aka saki jiki da yar aikin ganin ita macece.

Sai dai asirinta ya tunu ne bayan da mata uku cikin yaran gidan 5 suka yi ciki. Saura biyun kuma tuni har sun san maza ta dalilin yar aikin su da ake zaton macece.

A lokacin da Uwar yaran take nuna takaici ta bayan ta yiwa yar aikin nata tsirara domin manema labarai su tabbatar da zargi. Tace yarinyace mai hazaka wajen aiki, gata da tsafta kuma bata musu sata a tsawon Shekaru 3 da take musu aiki a gidan, don haka ne take matukar kyautata.

“Kuma na lura ta shaku da yaran har ma fada suke yi a kanta saboda soyayyar da suke mata amma babu wacce ta taba sanar da ita namiji ce ba mace bace”.

Sai dai ita mata maza da aka boye sunanta, cikin hotunan da aka turo mini harda wanda take tsaye tsirara gata da wadatatcen kayan aiki da kuma matasan nonuwan da duk wani namiji yayi arba dasu sai sun bashi sha’awa.

Babba matsalar da ake ciki dai ita yar mai gidan ta 3 tace alambaran bazata zubda cikin dake jikinta ba, illa ma so take ta auri matan mazan wanda a cewarta tama fi saurayin da uwar ke so ta aura Lafiyan gaba da Kuzari Da Kuma iya soyayya.

Wannan labarin ya kamata ya zama izzina ga matan da suke daukan ‘yan aiki ko maza ne ko mata. Domin akwai matan da suke tafiya a zahira amma maza ne da za a musu zigidir.

Haka nan akwai maza masu gaban mata don haka sai a kula kada a dauko namijin da zai hada uwa da ya’yan nata duk ya cinye, ko dan aikin namiji da zai kwacewa uwar gida miji ba tare da ta sani ba.

Saboda su irin wadannan suma halitta ne Allah Yayi su kuma ana samun a cikin al’uma a ko Ina.
(Kada wanda ya tambayeni hoton ta na tsirara Atoh).

Kalli bidiyon hirar da BBC ta yi da wani mata-maza wanda ya bayyana irin kalubalen da yake fuskanta daga al’umma.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button