NEWSLabaran Yau

Soja Na Farko A Nigeria – Sunansa | Garinsa | Shekaru

Soja Na Farko A Nigeria Sunansa Garinsa Shekaru

Mafiya Yawan Yen Nijeriya Basusan Mutum Na Farko Da Yayi Rejista A Sojojin Nijeriya Ba Tun Kirkirota.

L.t Wellington Umoh Bassey Dan Asalin Jihar Akwa Ibom Shine Mutum Na Farko Wanda Aka Mar Rejista Da Namba NA 1.

Bassey Ya Shiga Rundunan Soja  Masu Taken (Royal Brand Corps) A Shekarar Alif Dubu Daya Dari Tara Da Talatin Da Uku (1933)  Bayan Samun Tarin Kalu Bale Daga Bargaren Iyaye Da Alummar Yankinshi, Bisa Dalilinsu Naganin Aikin Amatsayin Mai Tarin Hatsari Ga Yaro Dan Shekara Ashirin Biyar. Amma Hakan Bai Karyamar Guiwa Ba Wajen Cika Burin Daya Kudiri Aniyan Cikawa.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Wellington Bassey .

Burin Bassey Shine Zama Soja Na Farko A Nijeriya. Sai Gashi Yayi Nasaran Zama Nafarko Bama Na Kasarshi Ba A Gabakidaya Yankin Africa Ta Yamma. Yenda Ya Kafa Tarihi Na Musamman.

Bassey Ya Rike Mukamai Daban-Daban A Gidan Sojin Nijeriya , Wanda Suka Hada Da: Masu Bada Warranti, Masu Bada Umurnin Amfani Da Kayan Yaki, Da Sauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button