Labaran Yau

Majalisan Tarayya Ta Hana NDDC Sakewa Gwamnatin Najeriya Kudi Naira Biliyan…

Majalisan Tarayya Ta hana NDDC ta sakewa gwamnatin Najeriya Naira biliyan Goma sha biyar

Majalisan tarayya ta umurci hukumar Naija delta akan ta tsayar da mika kudi naira biliyan sha biyar na jin kai wanda gwamnatin tarayya ta bayar.

Wanda hakan ya biyo ne da muhimmanci sa wa Al’umma, Unyime Idem dan akwa ibom ya bude maganar a gidan majalisa a Abuja.

A bayanin sa ya nuna cewa ministirin neja delta an kafata ne domin jin kai da bukatu masu muhimmanci wanda ta shafi yankin neja delta a kasar domin assasa cigabarsu.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Ya kara da cewa ministirin, tun bayan kafata, tayi abubuwa wanda ya shafi muhimman ayyuka na jin kai a yankin.

Yace kudaden sun samu ne bayan bincike da EFCC tayi ta dawo da su wanda kowa yasan amfanin su
Kuma kudaden an bawa hukumar neja delta ne dan yin aiki da ta shafi na kudi.

Ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta bada umurni wa ministirin neja delta tayi hakaiya dan kawo shirye shirye da za ayi na jin kai wanda kudaden sun kai biliyoyin naira.

Fadansa tazo da cewa kudaden da EFCC ta dawo dasu beh kamata a kara kasafta ta ba, bayan Sai da ta samu amincewa da saka hanun gwamnati akan abubuwa da za ayi dasu. Kamata yayi ayi wannan ababen da akayi niyya. Saboda kasafin NDDC ta iso gaban majalisa tun daga 2021, 2022, da 2023, dan amincewa.

Dan Majalisan yace abun ya dameshi, in har kudade na jin kai wa Al’umma zata zoh teburin majalisa Kuma ba duba meye takamamme za ayi dasu ba hakan ya fita ka idar doka.

Bayan maganganunsa, Majalisan ta tsayar da mayar da kudin wa naira biliyan goma sha biyar wa gwamnatin tarayya. Har sai anyi bincike akan kasafin kudin hukumar neja delta (NDDC) a Majalisan tarayya.

Majalisan tarayya ta nada kwamitin Da zatayi bincike akan kudaden Kuma a dawo da rahoto bayan sati biyu.

DailyNigeria ta rawaito

Gwamnatin tarayya ta ciwo bashin Dala miliyan 800 kamin a cire tallafin mai

Gwamnatin tarayyan Najeriya tace ta karbi bashin dala miliyan dari takwas a bankin duniya domin magance wahalan da za a shiga dan neman sauki in an cire tallafin mai a watan Yuni 2023.

Ministan kudi, kasafi da tsare tsare, Zainab Ahmed, ta bayyana a fadar jiha na gwamnati, bayan tattaunawarsu wanda akeyi a kowani mako a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button