Labaran YauTrending Updates

Yanda Zaka Kulle Opay Account Dinka Idan Aka Sace Wayarka Ko Ta Bata

A cikin wannan duniyar dijital din ta mu, tsaron kuɗi yana da matukar mahimmanci.

A duk lokacin da wayarka ta fadi ko aka sace kanada damar yanda zaka dakile account din yanda ba wanda zai iya cire kudi daga ciki.

Bankin Opay tanada kostomomi sama da miliyan talatin a fadin Najeriya saboda haka yanada muhimmaci kowani meh amfani da ita yasan yanda zai kare kudinsa.

OPay, wanda itace babbar hanyar sadarwar kuɗi ta wayar hannu a Najeriya, tana farin cikin sanar da sabbin hanyoyin inganta tsaro don kiyaye kuɗin ku.

Kaman yanda suka wallafa a shafinsu ga yanda ake kulle accont din wayar data bata ko aka sace.

Danna *955*131# USSD code, nan take zaka iya kulle asusun OPay ɗinka idan wayar ka bata wurinka ko kuma an sace saboda a kulle transfer

Kulle Opay Account Dinka
Yanda Zaka Kulle Opay Account Dinka

 

Ƙarin bayani ga haka, lambar *955*132# USSD tana bada damar kulle katin OPay ɗinka buga lamba daya.

An sadaukar da bankin OPay don ba da sabis na hada-hadar kuɗi da kuma ƙwarewar biyan kuɗi mara wahala ga duk ‘yan Najeriya.

Kare dukiya abune meh muhimmaci Allah ya tsare mana dukiyoyinmu.

 

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button