Labaran Yau

Kotu Ta Yanke Wa Mikayaya Biyu Shekara Biyar A Kurkuku Da Aikin Wahala Saboda…

An jefa makiyaya biyu a kurkuku na shekara biyar don satan shanu goma sha biyar

A kotun majistaren gwagwalada na birnin tarayya Abuja, Ta yanke wa makiyaya biyu, Buba Bello da Abubakar Umar tsawon shekara biyar a kurkuku Da aikin wahala dan satar shanu goma sha hudu wanda ya kai kimanin miliyan biyu da rabi.

Yan sanda sun kama bello meh shekaru 30 da Umar Meh shekaru Ashirin da shida da laifin shigewa, da sata da Kuma cuta.

Shugaban Majistare Munir Sani ya saka su a kurkuku na shekara daya akan dukan laifin da sukayi guda biyar da Kuma zasu biya diyar dubu dari da sitin da biyar wa wanda ya kai kararsu.

Karar an kai ne ran uku ga watan fabrailu, sun saci shanu sha hudu wanda guda sha daya sun dawo dasu bayan sun siyar da guda uku dubu dari biyu da hamsin sunyi amfani da kudaden. Harda barazanan kashe dikko wanda ya kai karar.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button