Labaran YauPolitics

Jajircecen Matashi “Jamil Na Kaura” Wanda Yahada Online Rally Don Tafka Celebration Na Zarcewan Sen Bala Kauran Bauchi

Masoyi Lamba Daya Na Meh Girma Gwamna A Jahar Bauchi Mai Suna “Jamil Na Kaura ” Ya Jagoranci Murnar Cin Zaben KAURAN BAUCHI Karo na Biyu a yanar sada zumunta na fezbuk.

Sen. Bala Muhammad Abdulkadir (Kauran Bauchi) Ya Samu Daman Lashe Zaben 2023 a Jahar Bauchi, Inda Ya Kasance Karo Na Biyu Akan Kujerar.

Tabbas Kauran Bauchi Ya Cancanci Yabo, Domin Ya Kawo Cigaba Sosai A Jahar, Hakan Yasa Har Shugaban Kasa Ya Karrama Shi Akan Yanda Ya Raya Garin Bauchi.

DOWNLOAD MP3

Jamil Na Kaura Ya Jagoranci gagarumar Murna a Shafukan Sada Zumunta Inda Ya Farantawa Daruruwan Mutane, Kuma Hakan Ya Kara Tabbatar Wa Da Yan Jahar Shi Cikakken Masoyin Jahar Bauchi Ne.

Wannan bawan Allah ya shirya gagarumin rally na rabon data ma mazauna jahar Bauchi wanda yasami daman raba kimanin data 158GB kyauta.

158GB ya rabata ma mutane dari da hamsin da takwas a cikin fadin Jahar Bauchi don taya murnan zarcewan Bala Muhammad Kauran Bauchi.

DOWNLOAD ZIP

Jamil Na Kaura
Jamil Na Kaura

Wannan Matashi Mai Suna “Muhammad Jamil Jibrin” Wanda Akafi Sani Da “Jamil Na Kaura”, Ya Kasance Mai Tsananin Kauna Da Kishin Jahar Bauchi. Kuma Cikakken Masoyi GA Kauran Bauchi

Kamar Yadda Jamil Yayi Bayani A Shafinsa Na Sada Zumunta Na Fezbuk, Yace:

Assalamu alaikum yan uwa masu daraja, sunana Muhammad Jamil Jibrin wanda akafi sani da Jazzkido aka Jamil Na Kaura aka Masoyi Lamba Daya.

Nine Ubangiji yafara bawa daman hada rally don taya murnan cin zabe a kafar sada zumunta na fezbuk.

Na shirya rally online na “Congratulations Kaura” saboda nuna farin ciki da fatan alheri da nake yiwa “Sen Bala Muhammad Abdulkadir” na zarcewansa a matsayin Gwamna na jahar Bauchi zaben 2023.

Ayau 26 ga wata March Ubangiji ya bamu daman kamalla rally na garabasan data kyauta wanda nayi alkawarin sai na karar da chanjin dake cikin account dina.

Alhamdulillahi yanzu haka Ubangiji ya bada daman cikan burina na raba Data kimanin 158GB wanda aka kasashi 1GB kowani mutum daya.

Mutane 158 neh suka samu daman more wannan garabasa na 158GB dana shirya don taya murna.

Ina matukar godiya da kokarinda mutanen Jahar Bauchi sukayi wajen yin zabe cikin lumana ba tareda wani hayaniyaba.

Tabbas inaso akodayaushe na ringa nuni bisa abinda zai amfanar, abinda zai zame alkairi ga al umma shine mafi rinjayen hangena.

Masha Allah! Ina godiya ga duk wani masoyi, yan uwa da abokai, ina mana fatan ganin cigaba mafi girma cikin Jaharmuta Bauchi.

Allah Ya Albarkaci Wannan Gwamnati Ya Bata Ikon Sauke Nauyin Dake Kanta.

Daga: Jamil Na Kaura

#Bauchi4Bala2023

#jamilnakaura

#bauchidecides2023

#KAURANBAUCHI

Mu Daga Nan Shafin Labaranyau Blog Muke Jinjina GA Wannan Matashi (Jamil Na Kaura) Ganin Yanda Ya Gwada Kishin Jahar Bauchi Da Nuna Kauna Wa Gwamnansa.

Sannan Muna Fatan Samun Irinsu A Nigeria. Domin Hakan Cigaba Ne Sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button