Labaran Yau

SHAWARA!! Sai Ayi Wata Yarinya Nashan Jike Jike A Matse Chan A Matse Nan – Jamila Ibrahim

Yen Mata akula da abubuwan da ake Sha na gyaran jiki don Zaman aure ya wuce jima’i, a koya girki da zaman aure Inji Jamila Ibrahim

Matsalan da ake fama dashi na zaman aure shine yawanci mata sukanfi karfin mazajensu.

Jami’inmu na Labaranyau Blog ya samu kawo muku shawarinda Jamila Ibrahim dangane da jike jike da mata kansha don gyaran jiki na zaman aure.

“Matan yanzu idan zasuyi aure Basu Saka hankalinsu wajan rayuwa da zasuyi tareda mazajensu…

Basu tunanin yanda zasu koyi girki kala kala da yanda zasuyi biyayya da zaman lafiya ..

Basu koyon magana Mai dadi da lafazi masu ma’ana da zasu dinga wa masoyinsu …

Tunanin yarinya Bai wuce ta kashe kudi wajan gyaran jiki da magungunan mata ba , sai ayi wata Daya yarinya na Shan jike jike , a matse chan a matse Nan ..

Sai anyi auren capacity na mijin yaki daukanta tazo ta kasa zama tace ai ba Mai lafiya ta auro ba , yo ya zakiga lafiyar Sa tunda kin dawo karfin ki Daya data Doki 😕

Kowa ya tsaya iya karfinsa na Allah da annabi aga ko baza’ayiwa juna dai dai ba 🥺

Bazai yiwu miji kullun ya wuni Yana Neman abunda zakuci ya dawo a gajiye ke kuma kina gida kunata Shan jike jike karfinku yazo Daya ba…..

Don Allah mata a gyara a rage Shan wasu abubuwa Dan a zauna lafiya 😴

Jamila Ibrahiim ✍️

Da fatan kin karu da ilmantarwar Jamila Ibrahim dan ganeda zaman aure?

DOWNLOAD ZIP/MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button