Abunda Muka uka Tattauna A Ganawarmu Da Mataimakin Shugaban Kasa- Ahmed Lawan
Shugaban Majalisar Dattijan Nijeriya Sanata Ahmed Lawan Ya Bayyana Abubuwan Da Suka Tattauna A Ganawarsu Da Mataimakin Shugaban Kasar Nijeriya Pastor Yemi Osinbajo Bayan Kaddamar Da Aniyarsa Ta Tsayawa Takaran Shugabancin Najeriyar.
A wani rahota da yafito ta hannun mai tallafawa shugaban yan majalisar dattawan kan harmar yada labarai Ola Awoniyi Yacs ganawarsu yabkunshi tuntuba tare da neman goyon bayan Dokacin sanatocin na addua da mara baya ga Takarar Mr Osibanjo.
Saidai a bangarensu Sanatocin sunyi fatan Alkhairi ga Pastor Yemi Osinbajo tare da Addu’oin Nasara.
Cewa Shugaban na Yen majalisar, tabbas Nijeriya zatayi alfahari da samun shugaban kasa kamarka, muna maka fatan alheri dukda akwae yen takarkari dayawa mu kuma Shuwagabaninn alumma ne.
Muna maka fatan alfahari.