Jaruma kuma fitacciyar Ƴar Tiktok meh suna Murjanatu Ibrahim kunya tayi wasu maganganu a cikin wani gajeren faifayin bidiyo data sake inda take bayyanawa duniya cewa ita fah tana ƙarfin sha’awa sosai.
Ta bayyana hakan ne saboda idan ta auri ragon namiji gaskiya za’a samu matsala domin zata iya kama kale kale ko bin maza wanda hakan haramun ne yana kai mutum wuta.
Tun lokacin da Hisbah suka saki Murja abubuwa suka cigaba da kankama Murja kunya ta fadi dalilinta na idan ta auri ragon namiji aurensu zai samu matsala wanda zai iya sanadin saki.
Duk mutuminda ya wuce shekara 20 yanada sha’awa saidai in bayida lafiya amma indai lafiyarsa qalau toh dole yanada Sha’awa.
Ga bidiyon Murja Kunya dan bisa kadan sha kallo lafiya.
Wacece Murja Ibrahim Kunya?
Murja Ibrahim (kunya) jaruma ce a masana’antar fim ta Hausa wato ba ta Dade a masana’antar, tana hawa Wakokin soyayyah na rawa, Amma anfi sanin ta a manahajar TikTok inda take wasan barkwanci da ban dariya.
Sabbin Hotunan Murja Kunya