Labaran Yau

Ba Tutan Russia Bane Wannan Ga Asalin Ma’anar Tutan

Wannan Flag din ba na Russia bane, flag din na Millitary neh wanda yake gwada cewa Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu shine C in C na kasa baki daya.

Abinda ake nufi da C in C shine Commander In Chief Of Armed Forces kuma wannan tutan Shugaban Kasa neh kawai yake amfani dashi.

Asalin sunan flag din shine “The Color” wanda wasu sojoji da ake ce musu “The Color Parade” sukayi amfani dashi a baya.

The Color tutane da akayi amfani dashi a zamanin da wanda a duk lokacin akeyin parade idan aka dagashi sama laifine babba sauqar da ita kasa.

 

Ga Asalin ma’anar kaloli ukun da akayi amfani dasu;

1. Red color na nufin – Army

2. Blue color na nufin  – Navy

3. White color na nufin – Air Force

Kaga idan aka hadasu duka uku yazama Commander In Chief Of Army Staff kenan.

Kowani Shugaban Kasa yanada shi ko kuma nace dashi yake amfani.

Ga hotunan tsofin tsugabanni kasan Nigeria da tutan;

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button