Alumma Sunyi Farin Cikin Kafa Gidauniyar Rabo Charity Foundation
Alummar Nigeria Musamman Mazauna Garin Bauchi, Sunyi Farin Ciki Da Kaddamar Da Gidauniyar Rabo Charity Foundation.
Gidauniyar wadda tasamu kirkira daga matashi mai kishin alumma musamman masu karamin karfi,naqasassu,marayu da sauransu Ibrahim Rabo Abdulkadir.
Zaku iya tuntubar Gidauniyar kai tsaye a shafinsu na facebook a wannan link din ⇒ SHAFIN RABO
Karanta Sabbin Labarai ANAN