PoliticsLabaran Yau

Abubuwanda Atiku Abubakar Yayiwa Jaharsa Adamawa A Gwamnatance Dana Kashin Kansa

Sau da dama Jami’inmu na Labaranyau Blog na yawan cin karo da jamaa yanda suke musu kan cewa babu abinda Wazirin Adamawa yayiwa jaharsa tun hawarsa mulki har ila yau.

Masu cewa atiku babu abinda yayi a jiharsa, ina kalubantarku, ku karanta kuyi alkalanci

Kadan daga cikin abubuwan alkhairi da Atiku ya kawo jahar sa a gomnatance da kuma karan kansa, sun hada da:-

1) Sun kammala Sannan suka qaddamar da asibitin kwararru ta yola watau FMC Yola.

2) Sun daukaka darajar filin tashi da saukan jiragen sama ta Yola, zuwa ta kasa da kasa watau ‘INTERNATIONAL’ airport.

3) Sun dauko turaku na wutar lantarki daga Gombe zuwa Jalingo bayan ta ratsa ta Adamawa.

4) Su suka bude Radio FM Fombina.

5) Sun zuba kwalta daga Yola zuwa Mubi.

6) Sun zuba kwalta daga Jabbi-lamba zuwa malabu da Belel.

7) Sun zuba kwalta daga Ganye zuwa Toungo har Jamtari.

8) Sun zuba kwalta daga Jada zuwa Kojoli.

9) Sun gina gadoji akan hanyar Mayobelwa, Jada har Ganye.

10) Sun bude Makarantar federal technical college da ke Watu a karamar hukuma ta Michika.

11) Sun binne bututun man fetur daga port Harcourt zuwa NNPC depot da ke Yola.

12) Sun kawo CGC water project a Jada.

13) Sun kaddamar da tsarin kiwon lafiya mai sauki ta NHIS a Jada da Yola.

14) Su suka fara kawo wayar sadarwa ta GSM a Adamawa.

Wadannan kenan, kana iya qaro naka wanda ban rubuta ba.

GA ABINDA YA KAWO A QASHIN KAN SA:-

1) Gotel TV Yola.

2) Radio Gotel (FM/AM) Yola.

3) Rico Gado (Animals feeds)

4) Abti printing press Yola.

5) Abti academy Yola.

6) AUN University Yola.

7) AUN Hotels Yola.

8) AUN academy Yola.

9) All micro finance banks.

10) Adama beverage Yola.

11) Faro bottling company (table water and juices)

12) Adama plastic Yola.

13) Atiku Farms Yola.

14) Chicken cottage Yola.

Wannan kenan, kana iya qara naka in ka tuna.

GA KADAN DAGA CIKIN TAIMAKON DA YA YI DAGA CIKIN ALJIHUN SA.

1) Ya gina masallatan Jumma’a a garurruwa kamar su Jada, Ganye, kojoli, Demsa, Yola, Jimeta, Gurin da sauransu. Ba’a zancen masallatan khamsa salawat kam.

2) Ya gina Islamiyoyi a Jada, Ganye, Toungo, Yola da sauransu. Kuma ya saya musu school buses.

3) Shi ya gina gidajen sarauta na Jada, Ganye da Yola.

4) Ya gina makaratun primary guda hud

Inafatan ka gamsu dacewa Atiku Abubakar yayiwa Jaharsa abubuwa

 

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button