Labaran Yau

Tela Yayi Tsiyarsa: Dinkin rigar wani yaro ya girgiza intanet, ana ta cece-kuce

Abun al’ajabi baya qarewa wani karamin yaro ya sha wani kalan dinkin rigar makarantarsa daga tela, inda aka ga alama telan bai gwada shi ba kafin dinkin Rigar ta makarantar ta yi matukar girma sosai kuma a haka yaron ya ke ta faman tafiya da ita duk da ta lullube kafafunsa.

Jama’a daga kafofin sada zumunta sun mayar da martani kan faifayin bidiyon yaron sanye da zululun kayan da aka dinka masa, inda da dama ke cewa yaron zai iya amfani da shi har ya kammala makaranta

Lokacin da bidiyon ya fito yanar gizo, ya sa masu amfani da shafukan sada zumunta sunata magana tare da wasu da ke cewa abu ne na da aka saba a ba yara manyan tufafi a kasar nan.

DOWNLOAD MP3

Amma dai tela bai kyauta ba: Dinkin rigar wani yaro ya girgiza intanet, ana ta cece-kuce

Kalli Bidiyon Qasa Kadan ⇓

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button