Labaran Yau

Wannan Shi Ake Cewa Hisabi Baka Mutu Ba Nayi Nadaman Karuwancin Da Nayi – Muneerat Abdulsalam

Wata mata da akafi sani da suna Muneerat Abdulsalam kafar sada zumunta na fezbuk tana nadaman gaggan kabairan data aikata a baya.

Ita Muneerat dai ta fito tana kuka tana neman agaji akan halinda ta tsinci kanta aciki, Muneerat ansanta neh da koyar da abubuwan batsa ta hanyar yin bidiyo.

Ga abinda tace ⇓

Oh ni Muneerat Abdulsalam haka ratuwata ta koma? Ko kudin sayan paracetamol banidashi kuma ba mai bani,

na zama abin kwatance a idon duniya, gani ga wane ya ishi wanne soron Allah, nayi nadaman duka karuwancinda nayi diga baya, da duka shashanci, da barikanci,

wannan ai shi ake cewa hisabi tun baka mutu ba, toh karku kuskura ku sawa yaranku suna munira, kuma inaso ku maidani abin kwatance ga yaranku da jikokai,

ina cikin nadamar rayuwar danayi diga baya, Allah ka yafemin.

Kalli Bidiyon Muneerat Abdulsalam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button