Labaran YauNEWSPolitics

Munafarmu 2023 – Hon Kasimu Haruna Na Jihar Taraba

Munafarmu 2023 – Hon Kasimu Haruna Na Jihar Taraba

Hon Kasimu Haruna Yakasance daya daga cikin matasan da ake toya wainar siyasar jihar taraba dasu a  zabe mai gabatowa na 2023.  Kuma Dan Takaran Majalisar Jiha Mai Shirin Wakilcin Alummar Mazabar Zing A Majalisar Jihar Ta Taraba. 

Munsamu Zantawa Dashj A Kokarinshi na ganin Alumma Sun bashi goyon bayansu Don bada irin tashi gudumawar.

DOWNLOAD MP3

A hirarmu dashi Honorable din yayi dogon bayanai akan irin gudumawar da zaibayar kaj tsaye wa alummar shi idan Allah yabashi nasarar lashe zaben 2023.

A jawabinshi yace alummar garin Zing Sunada Matsaloli masu tarin yawa, amma shi zaifi mayar da hankalinshi ne kan abubuwa guda uku ne wanda yake ganin sunfi cin tuwo a kwarya wa alummar yankin nashi.

Abubuwa ukun sune :
i-Harkar Ilimi
ii-Samar Da Aikinyi
iii-Tallafin Jari Ga Iyaye Mata

DOWNLOAD ZIP

A Jawabinshin yace idan Alumma tasamu ingantaccen ilimi hakan zai jawo raguwar taaddanci, da yenci wa alumma do ganin sun gina kansu.

haka zalika yace matsa sune kashin bayan Siyasa amma alummar Zing Consituency suna da tarin matasan da basuda aikinyi wanda hakan na kawo naqasu cikin alumma tare da haifar da barazana ga harkar tsaro, misali idan kadauki masu garkuwa da mutane,  masi satan shanu da yen bangar siyasa tsaban rashin aiki ne yayi yawa cikin matasanmu.

Bada tallafi wa mata nadaga cikin ginshikin gina alumma idan akayi laakari da irin qananun yen kasuwa Mata da muke dasu a yankinmu mai Albarka ta Zing.

Wadannan wasu daga cikin jawaban Hon Kasimu Haruna Dan Takaran Majalisar Jiha Mai Shirin Wakilcin Alummar Mazabar Zing A Majalisar Jihar Taraba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button