Labaran YauNEWS

Kotu Ta Tabbatar Da Tinubu A Matsayin Zababben Shugaban Kasa

Kotu Ta Tabbatar Da Tinubu A Matsayin Zababben Shugaban Kasa

Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa ta amince da zaben Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa. Kwamitin mutane biyar na alkalai karkashin jagorancin mai shari’a Haruna Tsammani suka bayyana haka a lokacin da suke fadar sakamakon kararrakin da Obi din da Atiku suka shigar a watannin baya kan rashin amincewar su da nasarar ta Tinubu.

Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa ta amince da zaben Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa.

Alkalan kotun guda biyar karkashin jagorancin Mai shari’a Haruna Tsammani sun bayyana cewa koke-koken Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP da Peter Obi na jam’iyyar Labour Party (LP) ba su da inganci, daga bisani suka salami karar.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button