Labaran Yau

Buhari Ya Zabi AIG Umar Garba, A Matsayin Mai Bada Shawaran Tsaro

Buhari Ya Zabi AIG Umar Garba, A matsayin mai bada shawaran Tsaro

Shugaban kasa Muhammadu buhari ya zabi mataimakin supeto janar na yan sanda mai ritaya Garba Umar, A matsayin babban mai bada shawaran tsaro kan yan sandan kasa da kasa, kau da ta’addanci a ofishin ministan yan sanda.

Garba Shehu, babban mataimakin Shugaban kasa kan zantarwa ya bayyana hakan ranan Alhamis a Abuja.

Shugaban kasan ya ce an zabe shi ne dan a jiye Najeriya a matsayi mai amfani Kuma dan Umar ya karasa abinda ya fara a matsayin sa na mamba kakakin yan sanda na kasa da kasa, Interpol.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Bayan amince wa zaben sa, Buhari ya dau mataki irin wadda akayi a baya, yayin da mamba na AIG kamal Subair ya samu zama dan aiki wa Gwamnatin tarayya bayan ritaya a shekarar 2018.

Shugaban kasa ya dau bawa umar matsayin ne dan a lokacin sa ya taimaka wa kasa ta hanyoyi daban daban, saura shekara daya, buhari ya ajiye shi ne dan samar da makaman tsaro dan kau da ta’addanci, tsaron boda da sauransu wa kasa.

A bayanin shi, Umar zai taimaka wajen samar da yan Najeriya matsayi a Hukumar yan sandan kasa da kasa.

AIG Umar zai ajiye aiki da Interpol wato yan sandan kasa da kasa a watan nowamba a shekarar 2024, da kuma sabon matsayin sa na Mai bada shawaran tsaro wanda zai fara 16 ga watan mayu 2023.

Daily Nigeria ta rawaito

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button