Yanzu yanzu komuti suka yi sama da fadi da accounts din Pexelverse, Hamster Kombat, Avagoldcoin, Tomarket da sauran coins dinda ake tsammanin launching dinsu karshen watan nan.
Fusatattun yan komuniti na minning din cripto sunyi refotin account na Hamster Kombat, Pexelverse saboda ganin cewa kamfanonuwan sun yaudari mabiyan nasu.
Pexelverse, Avagoldcoin da Hamster Kombat sanannun wasan danna Telegram ne, wanda suka sami damar tara mutane sama da miliyan 500 masu amfani dasu tun daga lokacin da aka ƙaddamar da su.
Asalin wasannin sun kasance ana yinsune asirce har zuwa kwanan nan fitowan Notcoin, saboda masana’antar crypto suna yin hasashen menene zai biyo baya game da coins din bayan an lonchasu.
Yanzu haka yan komitin Avagoldcoin na jiran saukar jirgin Avagoldcoin na farko wanda aka shirya bikin kaddamar dashi a karshen wannan watan yuli.
A yau litinin 22 ga watan Yuli fusatattun yan kominiti suka nome duk wata account na coins a shafin X wato Twitter.
Ga Hotuna Daga bisani ⇓
Kalli wannan bidiyon daga bisani idan kanaso kasan Avagoldcoin asalin coin neh ko bata lokaci neh.
Anyi Banning Hamster Kombat Pexelverse Avacoin Da ToMarket A X