Labaran YauPolitics

Gwamnan Kano Meh Jiran Gado Zeh Amshi Takardanshi Na Lashe Zabe

Gwamna me jiran gado a Kano Abba zai amshi Takardar sa na cin zabe.

A yau Laraba 29 ga watan Maris, Abba kabir Yusuf wanda aka fi Sani da Abba gida gida, ya shirya tsaff domin karban takardar shaidan cin zaben sa a matsayin gwamna a jihar Kano.

Abba ya kasance kwamishinan Ayyuka a gwamnatin Sanata Rabiu Musa kwankwaso a jihar Kano daga shekarar dubu biyu da sha daya zuwa dubu biyu da sha biyar.

A shekarar dubu biyu da sha tara yayi takara da Meh girma gwamnan Kano Abdullahi Ganduje, wanda shi gwamna ganduje ya lashe zaben.

DOWNLOAD MP3

Ranan sha takwas ga watan maris dubu biyu da ashirin da uku akayi zaben gwamnoni da yan majalisu na jiha.

A wannan zaben ne Abba ya lashe zaben da kuri’a mililyan daya da dubu sha tara da dari shida da biyu wanda ya doke Gawuna na jam’iyar APC meh kuri’a dubu dari takwas da casa’in da dari bakwai da biyar.

Ortom ya janya kararsa ya rungumi kaddaran zabe

Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya janye kararsa da yayi a kotu akan Dr Titus Zam, na jam’iyar APC Da kuma hukumar zabe akan batunsa na sakamakon zabe da ya daukaka kara.

DOWNLOAD ZIP

Shi sabon sanatan jihar benue ta Arewa maso yamma ya lashe zaben da kuri’a 143,151 Wanda ya doke gwamnan jihar Meh ci Samuel ortom da kuri’a 106,882 a zaben sanata da akayi a watan fabrairu Ashirin da biyar ga wata lokacin zaben shugaban kasa dana sanatoci da majalisan tarayya.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button